Mu Sha Dariya 2018: ACUCI MAZA






Wata amarya da mijinta sukaje bankin zenith domin su cire wani kudi. Ko da amarya tazo
shiga se kawai muka ji wani alam me karfin gaske, jin haka se ga ‘yan sandan bankin su fito da gudu da bindigun su! Ai ina ganin haka se na tsure! Sun kamani ni da matata wai basu yarda damu ba shisa zasu kai ofishin ‘yan sanda sun bincike mu! Munje har anyi sacin dina amma basu ga komai ba! An zo kan matan ana sacin dinta kawai se ga gwangwanin milo babban ya fado daga kanta! Dani da ‘yan sandan ba wanda ze kama wani gurin gudu, domin kuwa mun dauka bom ne ya fado ashe wai acuci mazanta ne ya fado! Wannan jaraba dame yayi kama??? Shiko D.P.O be ma dawo cikin hayacin sa ba tsabar tsorata da yayi.




Previous
Next Post »

LABARAI MAFI SHAHARA