MUSHA DARIYA SABON LABARI DA ZAI SAKU CIKIN NISHADI

MUSHA DARIYA SABON LABARI







2. ADAMA DA ANGON TA:





Wani magidanci ne suna zaune suna cin abinci da matarsa Fatima,
Sai yace RABIN RAINA?, sai tace na’am!!!
Sai ya kara cewa JININ JIKINA?, sai tace na’am!!!
Sai yace wallahi da zakije INDIA sai sun bauta miki.
Sai tace Hmmm!!! Mai gida saboda kyauna ko?
Sai yace a’a wallahi kawai kina kama da SANIYA.




1. SAURAYI DA BUDURWA:





wani saurayi ne yana zaune a gaban gidan su sai yaga wata yarinya taxo xata wuce yana ganin ta sai yaji ta kwanta mishi aransa ae kuwa baiyi kasa a gwiwa ba yaje yayi mata sallama ta amsa mishi sai yace baiwar Allah idan baxa ki damu ba ina dan so ki bani 1minute xan danyi magana dake ne sai tace ba damuwa.... Malama agaskia baxan 6oye miki ba tunda na ganki sai naji kinyi min ma'ana naji ina matukar son ki a raina.... Idan baxa ki damu ba xanso naji sunan malaman...



Kuma xanso da ki bani full Address naki... Tayi shiru na dan wasu seconds ba tare da tace komai ba... Tana juyo wa sai ta daga hannu ta shimfida masa mari tace haba malam ka kalle ni ka kalle ka kace wai ni kake so plz na wuce da sanin ka kaje ka nemi dai-dai dakai.... Ba tare da yace mata komai ba sai ya juya ya tafi abin yayi masa
matukar ciwo a xuciyar sa amman haka ya danne xuciyarsa.... bayan kamar 2weeks haka yana xaune a gaban gida inda ya saba xama sai yaji anyi masa sallama cikin wata sassanyar murya sai ya amsa sallaman sannan kuma ya daga kansa domin ganin



wanda yayi masa sallaman yana daga kansa sai yaga Ashe wannan yarinya ce wanda ya ta6a tare wa 2weeks da suka wuce... Sai tace bawan Allah nasan xa kayi mamakin gani na amman kuma ba abin mamaki bane... Tun randa wannan abu ya faru na
kasa samun sukuni a cikin xuciyata... Na kuma kasa samun nutsuwa araina... Sai naji cikin ikon Allah bayan faruwar wannan Abu sainaji na kamu da son ka araina... kuma ni yanxu nayi nadama abin da nayi maka plz ina so ka yafe min kuma ina so ka amsa soyayyah ta.... Wai yanxu idan kaine hakan ta
faru da kai wani irin Answer za ka bawa wannan yarinyar...???



DOMIN KALLON VIDEO NA MU SHA DARIYA LATSA NAN https://www.youtube.com/channel/UCOmQLp0vxinMtlj6I46XG0Q?view_as=subscriber



Previous
Next Post »

10 comments

Write comments
Unknown
AUTHOR
18 February 2021 at 07:36 delete

Enter your comment...wow

Reply
avatar
Unknown
AUTHOR
6 April 2021 at 08:26 delete

hakuri kawai xanyi

Reply
avatar
Coleh
AUTHOR
1 June 2021 at 09:21 delete

Zanyi dariya sai ince ikon allah kenan gashi ni yanzu bana sonki

Reply
avatar
Unknown
AUTHOR
16 June 2022 at 12:35 delete

Zan yafe mata kuma mu ci gaba da soyayyar muπŸ˜‰πŸ˜‰

Reply
avatar
Al ameen
AUTHOR
8 September 2024 at 18:10 delete

Zan rama marin da taimin sannan saimucigaba da soyayyarmu

Reply
avatar
Unknown
AUTHOR
19 October 2024 at 21:34 delete

Haskiya sai na rama marina kafin nan sai mucigaba da soyayya

Reply
avatar
Unknown
AUTHOR
22 December 2024 at 08:11 delete

Hmmm gaskiya abin Dai sai an jure

Reply
avatar

LABARAI MAFI SHAHARA