BAZAZZAGI DA LARABCI: MU SHA DARIYA 2018


Wani Bazazzagi ne suka hada kudi da Balarabe suka sayi jakai guda biyu suna kiwo. Kuma ya kasance
Bazazzagi ke yin kiwon wadannan jakuna guda 2.
Kwatsam wata rana sai aka yi ruwa ya cika gidan Bazazzagin nan, har jakunan suka mutu. Ya je ya samu Balarabe, yana so ya yi masa Bayanin cewa ruwa ya cika masa gida har jakunan sun mutu.
Suna haduwa sai ya ce masa: “Wa himaruka wa himariy, al ma’u bulbula fiy baitiy, mautu jami’an.”




Previous
Next Post »

LABARAI MAFI SHAHARA