TAMBAYA BA AMSA: MUSHA DARIYA 2018





Wani sabon malami ne aka kawo shi wata makarantar sakandare, domin ya koyar da Tarihi. Shigarsa aji ke da wuya sai ya ce wa wani dalibin: β€œTashi tsaye, shin wa
ya kashe Murtala Ramat
Muhammad?” dalibin ya ce: β€œMalam, ban sani ba wallahi.”
Sai ya tambayi dalibi na biyu, shi kuma sai ya ce: β€œMalam, ranar da aka kashe shi ban zo makaranta ba.” dalibi na
uku kuma ya ce: β€œWallahi ni sabon zuwa ne makarantar nan.”
Malamin ransa ya vaci,
sai ya kirawo shugaban
makarantar ya gaya masa abin da ya faru, sai shugaban makaranta ya tambayi ’yan ajin ga baki dayansu, suka ce ba su sani ba. Sai shugaban
makaranta ya juwo, ya ce wa malamin: β€œKai malam, ka tabbata da gaske a nan ajin aka kashe Murtala Ramat
Muhammad?”


EmoticonEmoticon

:)
:(
=(
^_^
:D
=D
=)D
|o|
@@,
;)
:-bd
:-d
:p
:ng

LABARAI MAFI SHAHARA