KWADO KO MABUDI? MU SHA DARIYA 2018



Wani Bafulatani ne ya je kasuwa wajen da ake sayar da kwadon rufe kofa. Bayan ya yi cinikin kwado daya sai aka miko masa tare da ’yan mabudansa. Bayan ya amsa sai ya cire ’ya’yan mabudan ya sanya aljihu, ya mika wa mutimin kwadon, ya ce: “Ya’yan kawai nake son saye, domin kasuwar da ta wuce na sayi kwadon, ’ya’yansa ne suka fadi, shi ne na ce bari in zo in sayi wasu.”




Previous
Next Post »

3 comments

Write comments
15 April 2021 at 23:00 delete

hhhh hh lallai mada dan
fulani

Reply
avatar
Unknown
AUTHOR
22 August 2021 at 09:14 delete

Hhhh an Raina mu fa mu fulanin nan,, kuna mantawa dacewa mune da Nigeria koh??

Reply
avatar

LABARAI MAFI SHAHARA