GASKIYA KO KARYA?: MU SHA DARIYA


Jiya ina kwance da misalin karfe 2:30pm,ina
bacci sai na farka. Ina farkawa sai naji hayaniyar mutane a waje
sai na fito amma banga kowa ba, Sai na koma daki na kwanta amma ban daina jin hayaniyar ba sai ma karuwa takeyi
Na sake fitowa a karo na biyu amma banga kowa
ba..... Kamar ance in kalli sama, ina duba sama
kuwa sai naga mutane Wai ashe jirgin sama ne ya lalace shine suke turawa!
Saura kuma kuce karya ne πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ







πŸ’ͺ




Previous
Next Post »

1 comments:

Write comments

LABARAI MAFI SHAHARA