Anyi hatsari a wani titi. Mutane 5 suka jikkata, mutane 6 suka mutu. Sai Ministan lafiya yayi
alkawarin naira dubu biyar ga duk wanda ya jikkata. Naira miliyan 6 ga duk wanda ya rasa ransa. Da jin haka sai daya daga cikin wadanda suka jikkata yayi zunbur ya tashi ya kwanta cikin matattu. Sai daya daga cikin matattun ya ce Mallam karka kawo mana rudu, an rigada an'irgamu. Ka tashi ka koma cikin wadancan.

EmoticonEmoticon