DAN FULANI SARKIN WAYO: DARIYA ZALLAH





wani dan fulani yadawo daga kasuwa yanakan hanyarsa tadawowa gida sai yagamuda wani Abokinsa bayan sungaisa sai yacewa Abokinsa ko kasan Abunda nasawo acikin wannan ledar tawa sai Abokinsa yace a a yazanyi nasani tunda Acikin leda yake sai dan fulani yace wallahi idan har kagane komenene aciki to idan nasa nono na dama tare zamusha dakai
Hmm wazai iya gane abunda dan fulani yasawo a cikin leda





Previous
Next Post »

1 comments:

Write comments

LABARAI MAFI SHAHARA