BAFULATANI YAKAI MATARSA ASIBITI...





Wani Bufulatani Ne Ya Kai Matarsa
Asibiti, Lokacin Sallar Magrib Yayi, Sai
Bufulatani Ya Tafi Yayi Sallah, Kafin
Yadawo Sai Aka dauke Wuta
Sai Likita Yabi Gado Gado Yana Raba
Kandir Damin Su kunna,
Bufulatani Ya Dawo Yaga Gadon Kowa
Da Wuta Shi Kuma Gadon Matarsa Ba
Wuta
Sai Yaje Wajen Likita Yace: Naga Ko Ina
Da Wuta Amma Gadon Matata Babu,
Sai Likita Yace Akwae Na Bewa Kowa
Kadir Din, Kaje Ka Tambayi Matarka
Mai Yasa Bata Kunna Ba,
Yana zuwa Yacewa Matarsa Ina Abunda
Likita Yakawo Sai Tace
Maigida Rogon Birni? Ai Nima Dakyar
Na Cinye, Kuma Abunda Yasa Ban Ajiye
Maka Ba, Dan Nasan Ba zaka Iya Ciba,
Dan Nima #Dakyar Nacinye


Previous
Next Post »

6 comments

Write comments

LABARAI MAFI SHAHARA