Sojoji suka tare su a checking point sai wani soja yaji sa yana ta mita, sai ransa ya baci yashe masa Dottijo yau zan maka wulakancin da baka taba gani ba, buda bakin dottijon yace a'a sai dai ka bugeni amma wulakancin da ban taba gani ba kan babu shi ga jiki nan dukanni, daya sojan da yaji haka sai yace masa, Baba duk wulakanci ka taba gani kace kenan, sai dottijon yace kwarai kuwa tunda shekarana arba'in da mace daya ai ba wani wulakancin da zakamin da yafi wannan,sai sojojin nan suka fashe da dariya sukace to Baba mun gode a sauka lafiya Allah tsare hanya.
TOH KALUBALE GAREKA MAI MATA DAYA KA DAU HARAMAR KARI KO KA FUSKANCI WULAKANCIN DA DOTTIJO YA FUSKANTA.
Hahahaha karfa kice na zuga mijinki ya kara miki kishiya a'a abokiyar zama kawai nace ya sama miki don gudun kar ya wulakanta
YI COMMENT...
EmoticonEmoticon