Wata Matace Taje Wajen Wani Boka Tana Zuwa sai Bokan Yace Nasan Abinda ya kawo ki, sai ya buga kasa, Sai yace Mata, Mijinki ne zai miki kishiya, sai tace a'a, sai ya sake buga kasa yace, to kunyi fada da mijinki ne, sai tace a'a.Sai Ya sake buga kasa yace, kudi kike nema a gurinsa , sai Tace a'a, Sai yace To wai me ya kawo ki? Sai tace Rago na ne ya Bata, Sai yace haba Shiyasa in na buga kasa nake Ganin Kaho..
YI COMMENT....
1 comments:
Write commentsMadallah
ReplyEmoticonEmoticon