YA KAMATA KOWA YAJI LABARIN WATA
BUDURWA�� DATA GAGARI JAMA`A :
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::wani saurayi ne
yaga wata Budurwa yana so ya Aura. sai ya
Gayawa mahaifinsa, yayinda mahaifin ya Ganta
sai yaji shima yana sonta Aka kwasa Akaje wajan
<Yan sanda, D.P.O yace aje a Taho Da yarinyar,
koda Aka zo Da yarinyar ya kalleta sai yace Ai
Dashi Tafi Dacewa wannan Aka Tafi kotu Alkali
ya Ganta sai yace shima wannan Ai dashi Ta
Dace Aka kwasa Aka Nufi wajan Sarki shima Da
Ya ganta sai yace Ai wannan Da manyan mutane
Ta Dace Irinmu, Aka kwasa Aka Nufi Gurin
malami, wato liman yace To ina yarinyar Domin
Aji watakeso?? Yayinda liman ya Ganta, sai yace
ina Ai shine yafi Dacewa Da ita. Daga Nan sai
Buduwar Tace Tanada magana, yanzu zata sheka
Aguje Duk wanda ya cimmata To shi zata Aura.
Yarinyar Ta Ruga suka Bita Aguje, Ana kan Gudu
Dukkansu suka Fada Rami Babu wanda ya
kamata. -kunsan Me yasa ake son wannan
Budurwar?? =itace Duniya�� -kun san menene
Ramin Nan Da suka Fada?? =shine kabari��
Don Haka `yan uwa Duniya Dai Ba Gurin zama
Bace, wai yinzu (Al Qur ani) shiya zama abun
jefawa bandaki. Subuhanillah. Dan Haka muji
Tsoron allah kafin mu fada cikin wannan
Ramin���� Ya Allah kasa mu cika Da kyau
Da imani�
EmoticonEmoticon