Assalamu alaikum masoya wannan shafi na Musha dariya. da fatan kunajin dadin wannan website din, yau ma mun kawo muku wasu labari wadda zakuyi dariya har ku manta da wasu damuwa. ku kasance tare da mu a koda yaushe.
Wani gwanin iya magana ya ce : "Kwanaki mafi
dadin dadadawa na rayuwa ta sune kwanakin da
na yi da matar wani".
Mahalarta taron suka yi shiru cike da mamaki.
Sai ya kara da cewa: "ita ce Mahaifiya ta". Taro
ya kaure da ihu da kuma tafi.
Wani da ya halarci taron sai ya kudiri aniyar yi
wa matarsa wannan barkwanci a gida. Bayan sun
kammala cin abinci, sai ya ce da matarsa:
Kwanaki mafi dadin dadadawa na rayuwa ta sune
kwanakin da na yi da matar wani......
Bayan wani lokaci ya fara kokarin tuno ci gaban
maganar......
Lokacin da ya dawo hayyacin sa, sai ya samu
kansa kwance bisa gadon asibiti, ya na jinyar
mummunar kunan da ya samu sakamakon
Zazzafan kishi da ya kwashi matarsa ta kwarara
masa tafasashen ruwan zafi.
DARASI: Kasance Mai Kirkira Ba Mai Kwaikwaya
Ba.
Wani Bafullace ne yaje wajen tafsiri. Kuma yayi sa'a aranar Malamin yayi wa'azi sosai akan zancen lahira da tashin Alqiyamah. Dan Fillo tun awajen ya rika kuka ππ Sai kace innarsa ce ta mutu.
Washegari da yazo wajen tafseeri sai ya matsa kusa da Malamin. Yace :
"Modibbo kar kayi wa'azi mai zafi irin na jiyan nan. Domin Tun jiya jikina ya mutu MURUSSS... Ko sallah na kasa yi.
Wani mutum da matarsa suna zaune a wani gida a matsayin yan haya amma matar itace take biyan kudin hayar gidan duk shekara har tsawon shekaru biyar sai ashekara ta shida
bata da kudi sai taje ta shedawa yan uwansa don su taimaka sai suka tabatarmata ai gidansa ne ba haya suke ba amma yana da wata matar a gidan haya duk shekara in ta bashi sai ya biya ma wancan daya matar .....
to wai in kece matar yaya zakiyi? In kaine Mijin ina mafita??
Wani Babarbare ne da Bafulatani suka fita
yawo wajen gari, sai arnan daji suka kama su, suka kai su
wajen sarkinsu. Shi kuwa sarkin sai ya nuna masu wani lambu
ya ce su shiga su tsinki duk dan itacen da suke so. Bayan
wani lokaci sai ga Bafulatani ya fito da manya- manyan
mangwarori guda biyu a hannunsa. Nan take sarkin ya ce wa
fadawansa su danne shi su saka masa mangwarorin a
duburarsa. Nan take suka cika umurni, Bafulatani ya ci bakar
wuya. Ya daga kai ke nan sai ya hango Babarbare, ya kuwa
kece da dariya. Da aka duba domin a ga abin da yake wa
dariya, sai aka ga ashe Babarbare ne ya tsinko manya-
manyan kabewa guda biyu a hannunsa yana tahowa wajen sarki.
Bayan na gama Shiryawa zan fita office sai Amaryata ta fito da shagwaΙa ta rike hannun jakar dake rataye a kafaΙa ta tace "Darling yau a gida zaka zauna kayi min kitso ko" sai na juyo na dubeta tareda dafa kafaΙarta nace " amaryata kiyi hakuri sai na dawo" cikin lallausan murya tace "to My Dear" na tafi har naje bakin kofa sai naji tace " HONEY". Juyowar da zanyi sai tayi min wani kallo mai karya zuciya. Bansan lokacin dana saki jakar dake hannuna ba, nan take nayo kwana, na zauna abakin doguwar kujera nace "zo inyi miki kitson" na ture dan kwalin dake kanta na kama lallausan gashinta ina ja tareda shafawa. Ban ankara ba... Saidai naji saukar Mari,Raassss! na mike a firgice ashe wai mafarki nakeyi, Gemun yayana (Uztaz) da muke maleji a katifa Ιaya na kama inata ja. SADIQ wane irin iskanci ne wannan zaka dinga jamin Gemu ina barci? Yayi ta fada a fusace. Kwana nayi cikin takaici ni ban gama mafarkin ba kuma nasha mari πππGwauranta batayi ba kuje kuyi Aure. πantashilafiya
Labarin musha dariya ciki text
1. SAURAYI_DAN_GANGANCI
Wani saurayi ne yaje wajen budurwar sa
hira.
suna cikin hirar sai NEPA suka kawo wuta.
sai ya tambaye ta yace yanaga ko,ina da
wuta amma banda gidan ku?
sai tace wlh lokacin ana ruwan sama shine
iska ta tsinke WAYAR.
sai yace to meyasa baku kira YAN NEPA sun
gyara ba?
sai tace, wlh mun kira su sunce zasu zo
gashi yau har kwana 2 shuru.
sai yace bakomai, abinda za,ayi shiga gida
kisa YARA SU FITOMIN DA TSANI DA KUMA
FILAYA.
sai tace haba kawai ka barshi za,a gyara,
SWEET HEART kaga ba aikin ka bane.
sai yace haba MY LOVELY ai abun duk
bigene.
aka fitomai da TSANI DA SAURAN KAYAN AIKI
ya hau FALWAYA ya fara aiki.
can zuwa wani dan lokaci sai budurwar sa
taji yayi wani MUGUN IHU HADE DA KARA
wuta ta jahi ya fado cikin KWATA A SUME.
bayan ya farfado daga suman da yayi, ya
tashi zaune yana daga kansa sai yaga
budurwar sa da baban ta da babarta da
yaran gidan gaba 1 da kuma sauran yaran
unguwar suna mai sannu.
can saiji yayi wata karamar yarinya kanwar
budurwar sa tace, LA, AUNTY SAURAYIN KI
YAYI KASHI A WANDO.
HHHHHHH.....

2. DAN SHAKATA
Wata Hajiya ta kira wasu gayu, 'yan shaye -shaye, don su gyara mata Ragon Layya.
Da suka gama aiki, sai ta zo dubawa, sai ta ga ba kayan ciki ko daya:
Sai ta ce masu, ina kayan cikin?
Sai dayan ya ce ma dayan: Yi mata bayani mana!
Sai dayan ya ce: Wallahi Hajiya, mu kanmu abin ya daure mana kai, domin kuwa, sai da muka bude cikin ragon, sai muka ga ashe ragon naki Tubeless ne

3. MATAR WANI
Wani gwanin iya magana ya ce : "Kwanaki mafi
dadin dadadawa na rayuwa ta sune kwanakin da
na yi da matar wani".
Mahalarta taron suka yi shiru cike da mamaki.
Sai ya kara da cewa: "ita ce Mahaifiya ta". Taro
ya kaure da ihu da kuma tafi.
Wani da ya halarci taron sai ya kudiri aniyar yi
wa matarsa wannan barkwanci a gida. Bayan sun
kammala cin abinci, sai ya ce da matarsa:
Kwanaki mafi dadin dadadawa na rayuwa ta sune
kwanakin da na yi da matar wani......
Bayan wani lokaci ya fara kokarin tuno ci gaban
maganar......
Lokacin da ya dawo hayyacin sa, sai ya samu
kansa kwance bisa gadon asibiti, ya na jinyar
mummunar kunan da ya samu sakamakon
Zazzafan kishi da ya kwashi matarsa ta kwarara
masa tafasashen ruwan zafi.
DARASI: Kasance Mai Kirkira Ba Mai Kwaikwaya
Ba.
4. BAFULATANI AWAJEN TAFSIRI
Wani Bafullace ne yaje wajen tafsiri. Kuma yayi sa'a aranar Malamin yayi wa'azi sosai akan zancen lahira da tashin Alqiyamah. Dan Fillo tun awajen ya rika kuka ππ Sai kace innarsa ce ta mutu.
Washegari da yazo wajen tafseeri sai ya matsa kusa da Malamin. Yace :
"Modibbo kar kayi wa'azi mai zafi irin na jiyan nan. Domin Tun jiya jikina ya mutu MURUSSS... Ko sallah na kasa yi.
5. KAI SAMARI AI AURE!!
Yau ba aiki inah gida inah hutawa matata tanahada mun wani kayataccen kunun ayah da lemomai dadi nikuma Na bararraje akan gado inahjiranta ta kawo minBayan kamar minti daya sai gatanan dauke jugcike da kunun ayah tun kafin ta karaso yawunaya tsinke Na mika hannu da niyar ta bani kawaisai taimun fari da idoTace sweat hart bude bakin ka Na baka haka Nabude baki kamar wani karamin yaro tanatsiyaya mun inah tasha....Kawai sai naji ana yayah ka tashi akuyar indotanama fitsari abakiiiiiiiiiiiiiiWAI ASHE MAFARKI NAKE WAYYO ALLAH
6. CHABDI JHAM!!!!
Wani mutum da matarsa suna zaune a wani gida a matsayin yan haya amma matar itace take biyan kudin hayar gidan duk shekara har tsawon shekaru biyar sai ashekara ta shida
bata da kudi sai taje ta shedawa yan uwansa don su taimaka sai suka tabatarmata ai gidansa ne ba haya suke ba amma yana da wata matar a gidan haya duk shekara in ta bashi sai ya biya ma wancan daya matar .....
to wai in kece matar yaya zakiyi? In kaine Mijin ina mafita??
7. ABUN HAR DASU KAZA
Wani Mutum ne ya sai Crate din Kwai sai da yaje Gida
yaga yawancin Kwan ba komai a ciki (Empty), sai ya
mayarwa mai Kwan ya nuna masa abinda ya gani...
Mai Kwan ya shiga Dakin kajin sa yace musu "Ya akayi
kukai min Kwai empty?"
Kaji suka sheqe da Dariya suka tafa suka ce "Hey muma ai
mun waye yanxu family planning muke.

8. MASU KWADAYI
Wani Babarbare ne da Bafulatani suka fita
yawo wajen gari, sai arnan daji suka kama su, suka kai su
wajen sarkinsu. Shi kuwa sarkin sai ya nuna masu wani lambu
ya ce su shiga su tsinki duk dan itacen da suke so. Bayan
wani lokaci sai ga Bafulatani ya fito da manya- manyan
mangwarori guda biyu a hannunsa. Nan take sarkin ya ce wa
fadawansa su danne shi su saka masa mangwarorin a
duburarsa. Nan take suka cika umurni, Bafulatani ya ci bakar
wuya. Ya daga kai ke nan sai ya hango Babarbare, ya kuwa
kece da dariya. Da aka duba domin a ga abin da yake wa
dariya, sai aka ga ashe Babarbare ne ya tsinko manya-
manyan kabewa guda biyu a hannunsa yana tahowa wajen sarki.
9. GWAURO BEJI DADI BA
Bayan na gama Shiryawa zan fita office sai Amaryata ta fito da shagwaΙa ta rike hannun jakar dake rataye a kafaΙa ta tace "Darling yau a gida zaka zauna kayi min kitso ko" sai na juyo na dubeta tareda dafa kafaΙarta nace " amaryata kiyi hakuri sai na dawo" cikin lallausan murya tace "to My Dear" na tafi har naje bakin kofa sai naji tace " HONEY". Juyowar da zanyi sai tayi min wani kallo mai karya zuciya. Bansan lokacin dana saki jakar dake hannuna ba, nan take nayo kwana, na zauna abakin doguwar kujera nace "zo inyi miki kitson" na ture dan kwalin dake kanta na kama lallausan gashinta ina ja tareda shafawa. Ban ankara ba... Saidai naji saukar Mari,Raassss! na mike a firgice ashe wai mafarki nakeyi, Gemun yayana (Uztaz) da muke maleji a katifa Ιaya na kama inata ja. SADIQ wane irin iskanci ne wannan zaka dinga jamin Gemu ina barci? Yayi ta fada a fusace. Kwana nayi cikin takaici ni ban gama mafarkin ba kuma nasha mari πππGwauranta batayi ba kuje kuyi Aure. πantashilafiya
10. UWARGULMA
Wasu matan aure ne su 3 suka je rafi dibar ruwa, a hanyarsu ta
dawowa gida, sai suka shiga
hirar duniya, suna fadawa juna
matsalolinsu da laifukansu.
Ta farko ta ce:
Ni laifina shi ne, kullum idan mijina baya nan, sai na satar masa kudi,π΅ idan ya dawo yana cigiya, sai na ce 'yan uwansa ne suka shiga dakin, da haka da haka duk na hada shi da 'yan uwansaπ©π©π§π§. _Na san ko idan ya gano gaskiya an banu,π don Allah ku taya ni addu'a_ππ».
Ta biyun ta ce:
To ai ke wannan qaramin laifi neπ³, ni 'ya'ya goma na haifa a gidan
mijina, amma duka ba nasa ba ne; duk na rariya ne (shegu ne). Na san duk ranar da ya gane hakan na shiga 9 π, "ni ma ku taya ni adduaππ» .
Ta ukun sai hawaye suka riqa zubowa
daga idanuwanta, da kawayenta biyun suka tambayeta, me take yi wa kuka? Sai ta ce "ni laifina daya neππ»... _ta ci gaba da kuka_π«, da kyar suka rarrasheta ta yi shiru, suka qara tambayarta, sai ta ce ππ» *mutum 50* ke *gidan yari*π£ a dalilina, ga shi ina bakin cikin rabuwa dakuπ‘ don ba shakka zaku shiga sahun wadancan 50 din, don bana iya barin magana a cikinaπ·, yanzu hirar nan da mukai daku, har na qagara in je gari in ci gaba da yadawa mutane,π _"ku taya ni addu'a"_
*MENE NE MAFITA??*

Labarin musha dariya ciki Videos
1. MEGARI YAYI ABIN KUNYA
2. BATETERIYA
3. MAROKAN ZAMANIALI DA POS
4. YAKI SAI MU
5. MAGANIN SHEGE SE DAN CINWA
DAKU IYA COMMENT DA NAKU LABARIN.. DA FATAN KUNAJIN DADIN WANNAN SHAFIN. MUN GODE.
EmoticonEmoticon