wani dan zaria da dan kano sunje
neman aiki wani kamfani sai akafara tanbayar dan
kano, wanene shugaban kasa yace Muhammad
BUHARI ,akace awacce shekara najeriya ta sami
yanci yace 1960, akace cutar kanjamau tanada
magani yace eh amma likitoci basu tabbatarba,
akace good,nagaba ya shigo.sai dan zariya ya
tambayi dan kano dame dame aka tambaye ka, sai
yace Q1 Muhammad buhari Q2 1960 Q3 eh amma
likitoci basu tabbatarba, sai ya ce indai wannanne
ai duka zan cinye,yana shiga sai akace yaya
sunanka yace Muhammad buhari , akace awacce
shekara aka haife ka, yace 1960,akace amma kai
mahaukacine, yace Eh amma
likitoci basu tabbatarba
Hahahahaha
EmoticonEmoticon