Musha dariya
Bisa ga hasashen da muka yi mun
gano Halayyar 'yan facebook 18,
daga ciki wanne ne naka/naki?
1-Sabon yanka masu gud 9t gud
mrng.
mrng.
2-Mutanan boye basa cewa
kanzil, amma za subi A-z su karance
komai.
kanzil, amma za subi A-z su karance
komai.
3-Namamajo baya da aiki sai
kallon hotunan mata, "u luk sexy,
beautiful".
kallon hotunan mata, "u luk sexy,
beautiful".
4-'Yar tallar kai profile 10 a rana,
tasa rigar kanwa, tasa ta kawa,
tayi hoto.
tasa rigar kanwa, tasa ta kawa,
tayi hoto.
5-Mai idon cin naira kullum tana
inbox a tura mata reacharge card.
inbox a tura mata reacharge card.
6-Munafikai kullum suna kalallahu
kala rasulu a status, a message
kuma ana shaidanchi.
kala rasulu a status, a message
kuma ana shaidanchi.
7-Shartai, suna hanyar kauye,
suna on ma way to Abuja.
8-Capitalist wadanda sai dan
wane ko kai wane za'awa
comments.
wane ko kai wane za'awa
comments.
9-Facebook addicted 24hrs ana
facebook.
facebook.
10-Gizo masu fallo karya ta ko
ina, ina Abuja gobe zan je uk.
ina, ina Abuja gobe zan je uk.
11-Facebook nishadi.
12-Guys masu neman 'yan mata.
13-Porpularity masu neman suna.
14-Ustazai masu nasiha dan Allah.
15. Copy copy masu satar status.
16.Yan likes.
17.Masu batsa.
18-Maza masu account din Mata.
EmoticonEmoticon