MUSHA DARIYA SABON LABARI DA ZAI SAKU CIKIN NISHADI December 23, 2017 10 Comments MUSHA DARIYA SABON LABARI 2. ADAMA DA ANGON TA: Wani magidanci ne suna zaune suna cin abinci da matarsa Fat...
MUSHA DARIYA: IDAN KAINE YA ZAKAYI? December 21, 2017 1 Comment Idan dakai yaya xakayi.watarana wani mai j5 sojoji suka kirawo shi domin yadauki mahaukata yaxagaya dasu cikin gari amma...
A YI RIGE-RIGEN TABA KAN MAI SHAYI: MU SHA DARIYA December 20, 2017 Add Comment Wani mai suna Iro mai shayi ne ba ya dawowa gida sai misalin karfe daya na dare. Wata rana yana dawowa sai ya ji ana ta gardama a wan...
GASKIYA KO KARYA?: MU SHA DARIYA December 20, 2017 1 Comment Jiya ina kwance da misalin karfe 2:30pm,ina bacci sai na farka. Ina farkawa sai naji hayaniyar mutane a waje sai na fito amma banga kow...
UP NEPA: MU SHA DARIYA December 20, 2017 Add Comment Wani dan Najeriya ne ya je Ingila ya yi laifi βyan sanda suka bi shi za su kama shi sai ya shiga wani gidan rawa. Suka rasa yadda za ...
CUTAR MANTUWA: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani marar lafiya ne ya je asibiti ganin likita, sai ya ce masa: βLikita, ina fama da cutar mantuwa, komai aka fada mini sai in mance....
INA DANDANA GISHIRI: MU SHA DARIYA December 20, 2017 Add Comment Wani Bazazzage ne ya ba matarsa kaza domin ta dafa masa, amma ya ce mata kada ta ci ko kadan. Bayan ta gama dafawa ta sauke, sai ya da...
A DAUKE JAKALA! A DAUKE JAKALA!! December 20, 2017 Add Comment Wani Gwari ne direban tifa yana zuwa daukar yashi a wani kauye. To sai ya rika mugun gudu mutanen kauyen na ja masa kunne amm...
TAMBAYA BA AMSA: MUSHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani sabon malami ne aka kawo shi wata makarantar sakandare, domin ya koyar da Tarihi. Shigarsa aji ke da wuya sai ya ce wa wani...
SAURO DA DANSA: MUSHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani sauro ne ya fara koya wa dansa tashi, har ya fara kwarewa. Rannan sai uban ya ce masa: βYa kamata yau ka tashi kai kadai, domin in...
KU SAKE SHI YA KASHE BANZA: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 1 Comment Wani Sarki ne matarsa ta bata masa rai, ya fita ya zauna a fada yana huci. Yana nan zaune a fada sai ya ji ana surutai a waje, ya tamba...
KADA WANNAN AKUYAR TAJI: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wata mata ce ta sayi sabon layin waya. To suna zaune da mijinta sai ta shiga dakin girki tana so ta ba mijin mamaki, sai ta kira shi ta ...
NIGERIA SAI A HANKALI: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Anyi hatsari a wani titi. Mutane 5 suka jikkata, mutane 6 suka mutu. Sai Ministan lafiya yayi alkawarin naira dubu biyar ga duk wan...
KWADO KO MABUDI? MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 3 Comments Wani Bafulatani ne ya je kasuwa wajen da ake sayar da kwadon rufe kofa. Bayan ya yi cinikin kwado daya sai aka miko masa tare da βyan ma...
BAKANO DA BASAKKWACE: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 1 Comment A zamanin Sardauna ne aka zo za a dauki masu aiki a BBC, sai aka dauki Basakkwace da Bakano, domin a tantance su. Aka ce a fara da Basak...
YA GANO NI: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani mutun ne da dansa suna cin abinci sai yaron ya ga katon nama a gaban uban, sai ya ce: βBari na yi wa baba wayo.β Sai ya ce: βBaba ...
MOTA KO HANNU ? MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wasu mutane ne su biyu suna fada, daya ya fi dayan karfi. An raba su amma marar karfin ya ki hakura, sai mutane suka ce a rabu da su. Can...
TSINUWA: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani maβaikacin wutar lantarki (Nepa) ne ya dawo gida, suna zaune shi da matarsa da βyaβyansa ana cin abinci, sai kawai aka dauke wutar l...
WANI YARO 1.: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani yaro ne kullum da dare sai ya lallava dakin kakarsa ya satar mata kudi a cikin akwati. Idan ta ce wa ya daukar mata kudi sai ya yi ...
MASU HAIHUWA.: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wasu mutane ne su uku, suka kai matansa asibiti domin haihuwa, daya maβaikacin kamfanin 2 Effects ne, daya maβaikacin kamfanin 3 Crowns,...
GUDUN NI'IMA: MUSHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani mutun ne ya ga hadari ya hadu, gari ya yi baki kirin sai ya kama hanyar gida yana ta sauri. Sai suka hadu da wani mutum, ya ce: βMa...
SABODA KUDI: MUSHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wata yarinya ce aka yi wa cikin shege, mahaifinta da mahaifiyarta suka kama dukanta suna cewa ta gaya musu wanda ya yi mata shi. Yarinyar...
ABIN MAMAKI BAYA KAREWA!: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment China ta hada wani machine mai kama barayi, da aka kai shi America cikin minti 20 ya kama mutun 30, da aka kai shi England cikin minti 40...
SATAR AKUYAR TSOHUWA: MUSHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani 6arawo ne yaje sata gidan wata tsohuwa. Bayan ya yi sa'a ya saci akuyar ya kai kasuwa ya sayar naira dubu shida, sai ya laluba...
CAJIN WAYA! : MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wata rana wani Bakano ya je bakunta Zariya, yana shiga garin, kawai sai ya ga mutane sai gudu suke yi. To abinka da bako, bai san me yak...
MATSORACIYAR DALIBA: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wata rana malamin makarantar boko ya bai wa dalibai jarabawar da za su yi a gida, ya ce kowa ya zana hoton wani abu sai a kawo gobe. Bay...
GORIBAR KANO: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani Bazazzagi ne dan uwansa yana zaune a Kano, sai ya kai masa ziyara. Yana zuwa ya tare shi da farin ciki da faraβa, ya ba shi ruwa ma...
KAJIN AMARCI!: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wai wata amarya ce da ta kwana uku da zuwa gidan mijinta, sai ga wani yaro ya yi mata sallama da safe bayan mijinta ya fita daga gidan. ...
DANGOTE NAKE SO: MU SHA DARIYA 2018 December 20, 2017 Add Comment Wani Inyamuri ne ya je wajen mai tafsiri ya ce zai musulunta. Bayan an gama dora masa kalmar shahada, aka tambaye shi ko wane suna yake ...
DAREN AMARCIN SAUDE: MU SHA DARIYA December 20, 2017 Add Comment Wata amarya ce bayan daren amarci da ita da angon ta da sassafe ta samo mai baro ta dauko TV tasa ta dauko RADIO tasa ta dauko DVD playe...
WATA MAGE: MU SHA DARIYA 2018 December 19, 2017 Add Comment Wani mutum ne matarsa ke da mage, kullum ta dame su da barna. Wata rana sai ya dauke ta, ya yi tafiya mai nisa da ita cikin daji da mo...
GODIYAR ANGO: MU SHA DARIYA 2018 December 19, 2017 Add Comment Wani ango ne ana walimar bikinsa a gaban βyan uwa da abokan arziki, bayan an kammala sai aka ce ya tashi ya yi jawabin godiya. ANG...
ZA A YI SANYI: MU SHA DARIYA 2018 December 19, 2017 Add Comment Wani Bazazzage ne ya je wurin budurwarsa, suna cikin hira sai kawai hadari ya taso. Kafin ka ce me, an fara ruwan sama mai karfin gas...
KISHIN MATA: MU SHA DARIYA 2018 December 19, 2017 Add Comment Wani mutum ne tare da matarsa, rayuwa ta yi masa zafi, ya fara hayar da babur. Wata rana ya ci karo da wani tsohon abokinsa attaijri, ya...