YA GANO NI: MU SHA DARIYA 2018



Wani mutun ne da dansa suna cin abinci sai yaron ya ga katon nama a gaban uban, sai ya ce: “Bari na yi wa baba wayo.” Sai ya ce: “Baba malaminmu na Geography ya ce mana haka duniya take zagayawa.” Sai ya zagaya kwanon tuwan, naman ya dawo gabansa. Sai uban ya gane nufinsa, sai ya ce: “Ai malaminku bai fada muku daidai ba, domin sau biyu take zagayawa.” Shi ma sai ya sa hannu ya juya kwanon tuwan, sai yaro ya ce: “Ashe baba ya gano ni.





Previous
Next Post »

LABARAI MAFI SHAHARA