KU SAKE SHI YA KASHE BANZA: MU SHA DARIYA 2018



Wani Sarki ne matarsa ta bata masa rai, ya fita ya zauna a fada yana huci. Yana nan zaune a fada sai ya ji ana surutai a waje, ya tambaya aka ce wani mutum ne aka kama ya kashe matarsa. Yana jin haka ya ce: “Ku sake shi, ya kashe banza.




Previous
Next Post »

1 comments:

Write comments

LABARAI MAFI SHAHARA