BAKANO DA BASAKKWACE: MU SHA DARIYA 2018



A zamanin Sardauna ne aka zo za a dauki masu aiki a BBC, sai aka dauki Basakkwace da Bakano, domin a tantance su. Aka ce a fara da Basakkwace, aka nemi ya yi bayanin bude tasha, sai ya ce: “Landan ka batu, BBC ka dumi.” Aka ce ya koma gefe guda, aka kira Bakano shi ma, aka ce ya bude tasha sai ya ce: “Landan take kira, BBC ke magana.” Dalili ke nan ya sa aka dauki Bakano aiki a BBC, aka kyale Basakkwace.




Previous
Next Post »

1 comments:

Write comments

LABARAI MAFI SHAHARA