KADA WANNAN AKUYAR TAJI: MU SHA DARIYA 2018



Wata mata ce ta sayi sabon layin waya. To suna zaune da mijinta sai ta shiga dakin girki tana so ta ba mijin mamaki, sai ta kira shi ta kashe murya ta ce: “Alo masoyina.” Yana jin haka sai ya dauka sabon kamu ya yi bai dauka matarsa ce ta kira shi ba. Sai ya ce “Masoyiyata ki bari zan kira ki daga baya, kada wannan akuyar da ke cikin dakin girki ta ji mu





Previous
Next Post »

LABARAI MAFI SHAHARA