CUTAR MANTUWA: MU SHA DARIYA 2018



Wani marar lafiya ne ya je asibiti ganin likita, sai ya ce masa: “Likita, ina fama da
cutar mantuwa, komai aka fada mini sai in mance.” Likita ya ce masa tun yaushe
yake fama da cutar, sai ya ce: “Wace cutar kuma?” (Ma’ana, har ma ya mance da abin da
ya fada wa likita)





Previous
Next Post »

LABARAI MAFI SHAHARA