Idan dakai yaya xakayi.watarana wani mai j5 sojoji
suka kirawo shi domin yadauki mahaukata yaxagaya
dasu cikin gari amma yadawo dasu karfe 6pm
driver yace toh.yadauki magaukata suka shiga cin
gari sana tayawo,chan sai yaji mahaukata suna ja
buga mota gaf gaf sai yawata xafi sukeji sai yabude
musu domin su sha iska,budewarsa kedawiya
mahaukata suka fito da gudu suka shiga cikin
gari,
driver yarasa yaddaxaiyi yaje gindin bishiya yayi
tagumi gashi karfe 5:15 yayi can sai wata da bara
taxo masa sai yaje tasha yace ayi masa lodi na
unguwar daman unguwar ana kaiwa anaira 80
ammashi yace anaira 20 xaikai akace to kafin kace
kwabo har mutane suncika mota har rigima ake
kasan kanawa dasan banxa.chan driver yaja mota
sukwa mutane sai fatan alheri sukewa driver
suncewa inda da irinsu akasarnan da anci gaba.
1 comments:
Write commentskuka xan fara dan nasan duk yaddanayi dasu baxasu yadda cewan ni ba mahaukaci bane
ReplyEmoticonEmoticon