A DAUKE JAKALA! A DAUKE JAKALA!!






Wani Gwari ne direban tifa yana zuwa daukar yashi a wani kauye. To sai ya rika
mugun gudu mutanen kauyen na ja masa kunne amma ya ki bari. Wata rana sai tsautsayi
ya take zakarar wata tsohuwa, samarin gari kuwa suka tsare suka yi masa duka. Bayan kwana biyu sai
ya taho a tifarsa sai ya hango bakar leda a kan hanya, sai ya taka birki yana cewa: “A dauke jakala! A dauke jakala!” Wato a dauke zakara. Sai da yaron motarsa ya sauko ya dauke ledar nan sannan ya
wuce.






Previous
Next Post »

LABARAI MAFI SHAHARA