SUN BAYAR DAN: MU SHA DARIYA 2018



Wani mahaukaci ne yana tafiya sai ya ga wasu mutane suna Sallar gawa, sai ya shiga sahu shi ma. Da ya ji liman ya yikabbara sai ya ji kowa ya yi kabbara. Da liman ya sake yin kabbara sai mahaukacin
nan ya yi ruku’u. Ya duba sai ya ga kowa a tsaye, shi kadai ke a duke, sai ya dago ya ce: “Ho ’yan nema,
sun bayar da ni!”



Previous
Next Post »

LABARAI MAFI SHAHARA