SAI IN ZAMA 'DAN TASI KAMAR KA!: MU SHA DARIYA 2018



Wani dan tasi ne ya dauko yara daga makaranta, sai wani daga cikinsu ya yi ta surutu, yana karatun da aka koya masu a ranar, yana cewa: β€œIdan babana sarki ne, mamata sarauniya, zan zama yarima.” dan tasi ya damu kwarai, sai ya ce wa yaron: β€œIdan babanka dan fashi ne fa, kuma innarka karuwa, kai kuma me za ka zama?” Sai (yaro) ya ce: β€œSai in zama dan tasi kamarka!”






EmoticonEmoticon

:)
:(
=(
^_^
:D
=D
=)D
|o|
@@,
;)
:-bd
:-d
:p
:ng

LABARAI MAFI SHAHARA