GORIBAR KANO: MU SHA DARIYA 2018


Wani Bazazzagi ne dan uwansa yana zaune a Kano, sai ya kai masa ziyara. Yana zuwa ya tare shi da farin ciki da fara’a, ya ba shi ruwa mai sanyi ya sha. Bayan ya huta
sai ya kawo masa kayan marmari, ciki har da tuffa ja.
Da ya Ι—auki tuffa ya gatsa, sai ya ce: β€œKano komai nasu daban ne, tun da nake a duniya ban taba cin goriba mai laushi da zaki kamar
wannan ba. Ashe cutarmu ake a Zariya!




EmoticonEmoticon

:)
:(
=(
^_^
:D
=D
=)D
|o|
@@,
;)
:-bd
:-d
:p
:ng

LABARAI MAFI SHAHARA