DAN FULANI A KANO







Wani dan fulani ne yaje kano yaga yara suna ta
sayen sweetcamfo (alewar larabawa) sai abin ya
bashi sha'awa
sai ya bada kudinsa a bashi,koda aka bashi ya
saka ta (alewar) a bakinsa kun san yadda take sai
ta narke ya neme ta ya rasa !
Sai yaji zaki ,budar bakinsa sai yace
'' SHEGU KANAWA SUN FARA SAIDA BABU'
3 comments
Write commentsEnter your comment...Hhhh gaskiya abin yayi
ReplyAkwai abin dariya
ReplyDadi labarin
ReplyEmoticonEmoticon