WA YAFI BADA TAKAICI?
Wata Mata tashiga taxi zata unguwa sai ta zauna gidan gaba ana cikin tafiya sai direban ya juy0 ya kalleta da ita da danta sai yayi dariya yace "gaskiya hajiyaπ§ ban taba ganinπ³ mummunaπΉ irin Danki baπ" sai ta dubeshi tayi tsaki "mtseww" sannan tace ya tsaya ta k0ma baya, tak0ma baya tanata zage zage sai wani ts0h0π΄ dake bayan m0tarπ yake tambayartaπ§ me yafaru sai ta fada masa abinda direban m0tarπ yace mata sai ts0h0nπ΄yace "kin mareshiπ" sai tace "A'a" sai yace "kaw0 birinπ dake hannunki in rike maki kije ki mareshi"ππππππ acikin su wa yafi mata rashin mutunci?? Karkiyi dariya ke kadai katurawa family and friends
EmoticonEmoticon