LABARIN DAN SANDA (POLICE) DA YARAN SA
Wani Dan sandane (police )👮🏿 ya dawo daga wajan aiki sai yafara duba littatafai yaran shi su 4 sai yafara dana Babban yaga cewa yayi shirme sai da yayi mashi bulala 30 haka yayima sauran amma banda Dan autan. Yana xuwa kan littafin Dan autan sai sukaga ya aje ya mike yayi tsoki. Bayan yatafi sai sauran sukace miyasa Dady bai bugekaba mun San kaima baka iya komiba. Sai yayi dariya😂😂😂😂😂 yace kunsan baba dan Sanda ne, Dari biyu 200 nasa mai tsakiyar littafin😳
EmoticonEmoticon