*Dan ZARIA A GADON*
*ASIBITI: *
*LIKITA:* *Ya*
*jikin naka?*
*DAN ZARIA*: *Hmmm*... *gashi*
*nan dai!* *Da dan sauki*.
*LIKITA*; *ka fara* *iya ci abinci*
*ne?*
*DAN ZARIA:*
*Har yanzu dai bana iya cin*
*abinci sosai*.
*Sai dai dazu nema da safe*
*nasha*
*maltina kwalba 3 da*
*madara gwangwani 2* . *Na*
*kuma ci*
*balangu yanka ashirin,da*
*kwai guda 4. Nasha*
*yourgurt rabin lita roba daya*!
*Wayyo!!! Bayan*
*nasha magani* *kuma naci*
*gurasa*
*bandashe da*
*Kosai.*
*Dazu kuma da kyar naci*
*sakwara malmala*
*biyu*. *an sayo min dambu*
*na dari*
*naci. Yanzu na gama cin*
*alkubus *
*da romon kai sannan na*
*dan kurbi fura ludayi 10!*
*Likita ka rubuta min*
*Multivite kona samu in*
*dinga cin abinci sosai!*
EmoticonEmoticon