wata mata mai suna zukitamalle ta samu gardamar haihuwa a garin sharota, aka kaita asibitin Dr. Zubairu National hospital, Nurses sukayi iya bakin kokarin su amma yaro yaki fitowa, bayan awa 24 sai yaro ya leko da kansa yayi tambayoyi kamar haka:
yaro: Nan Najeriya ne?
Nurses: Eh
yaro: kash.. Abinda nake jin tsoro kenan shi yasa naki fitowa tun jiya.
Nurses: oh abin mamaki.
Yaro: nawane litre mai?
Nurse: N145
Nawa buhun shinkafa?
Nurse: 18,000
Yaro: masarafa?
Nurse: 16,000
Yaro: kalanzir galanfa?
Nurse: 1,200
Yaro: awa nawa ake samun wuta arana?
Nurse: awa 1 a rana koma kasa da haka
Yaro: yan matan chibok angansu?
Nurse: a kawai ragowar kusan 200.
Yaro: sai buhari yaci zan sauko
Nurse: ai shine yake mulkin
Yaro: da gaske? To bazan saukoba,
Ku kai babata Dubai ta haifini a can
bazan sauko ananba
YI COMMENT A KASA..
EmoticonEmoticon