A WANI KAUYE....





A wani kauye kimanin
shekaru dubu akayi
wani'
yaro #DanBaiwa, wato
duk sanda akaje
makabarta jana'ixa sai
yaron yaga wata jar
hula tataso daga kan
mamacin tahau kan
wani,
duk kuma wanda tahau
kansa tofa shine mai
mutuwa nagaba agarin,
da yaro yaga haka sai
yasanar da liman.
Baiyardaba, dafarko
liman baiyardaba amma
yaron yadinga fada
masa.
Wanda hular tahau
kansu har mutum3
kuma duk suna
mutuwa sai liman
yasamu
yaron yace masa don
Allah duk sanda kaga
hular tataho wajena
kamin magana''
watarana anje
makabarta anhaka Rami
sai
kasa tahau kan liman,
yaron kuma yaga kasar
don haka sai yakeso
yasanar da liman don ya
goge kasar kansa.
Sai yaro yace liman...!
Kanka.......!
Ai bai ko karasaba da
liman ya xabura aguje
har yanzu ba'a samu
labarinsa ba
JAMA'A KO KUNGA LIMAN.?







Previous
Next Post »

LABARAI MAFI SHAHARA