BAFULATANI AWAJEN TAFSIRI





Wani Bafullace ne yaje wajen tafsiri. Kuma yayi sa'a aranar Malamin yayi wa'azi sosai akan zancen lahira da tashin Alqiyamah. Dan Fillo tun awajen ya rika kuka πŸ˜­πŸ˜­ Sai kace innarsa ce ta mutu.
Washegari da yazo wajen tafseeri sai ya matsa kusa da Malamin. Yace :
"Modibbo kar kayi wa'azi mai zafi irin na jiyan nan. Domin Tun jiya jikina ya mutu MURUSSS... Ko sallah na kasa yi.
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


Previous
Next Post »

1 comments:

Write comments

LABARAI MAFI SHAHARA