BAFULATANI AWAJEN TAFSIRI





Wani Bafullace ne yaje wajen tafsiri. Kuma yayi sa'a aranar Malamin yayi wa'azi sosai akan zancen lahira da tashin Alqiyamah. Dan Fillo tun awajen ya rika kuka 😭😭 Sai kace innarsa ce ta mutu.
Washegari da yazo wajen tafseeri sai ya matsa kusa da Malamin. Yace :
"Modibbo kar kayi wa'azi mai zafi irin na jiyan nan. Domin Tun jiya jikina ya mutu MURUSSS... Ko sallah na kasa yi.
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂


Previous
Next Post »

1 comments:

Write comments

LABARAI MAFI SHAHARA