Likita: Ya
jikin naka?
Majinyaci:Hmmm...gashi
nan dai!Da dan sauki.
Likita; ka fara iya ci abinci
ne?
Majinyaci:
Har yanzu dai bana iya cin
abinci sosai.
Sai dai dazu nema da safe
nasha
maltina kwalba 3 da
madara gwangwani 2. Na
kuma ci
balangu yanka ashirin,da
kwai guda 4. Nasha
yagot rabin lita roba daya!
Wayyo!!! Bayan
nasha magani kuma naci
gurasa
bandashe da dankalin
turawa.
Dazu kuma da kyar naci
sakwara malmala
biyu. An sayo min dambu
na dari
naci. Yanzu na gama cin
alkubus
da romon kai sannan na
dan kurbi fura ludayi 10!
Likita ka rubuta min
Multivite kona samu in
dinga cin abinci sosai!
Wayyoooooo
in Kaine/kece me zakuce mass???????
EmoticonEmoticon