Wani Bafulatani ne ya je kasuwa wajen da ake sayar da kwadon rufe kofa. Bayan ya yi cinikin kwado daya sai aka miko masa tare da βyan mabudansa. Bayan ya amsa sai ya cire βyaβyan mabudan ya sanya aljihu, ya mika wa mutimin kwadon, ya ce: βYaβyan kawai nake son saye, domin kasuwar da ta wuce na sayi kwadon, βyaβyansa ne suka fadi, shi ne na ce bari in zo in sayi wasu.β
KWADO KO MABUDI? MU SHA DARIYA 2018

3 comments
Write commentshhhh hh lallai mada dan
Replyfulani
Hhhh an Raina mu fa mu fulanin nan,, kuna mantawa dacewa mune da Nigeria koh??
Replyyayi
ReplyEmoticonEmoticon