LABARIN DAN NIGERIA A CHINA
Anyi wani Malamin makaranta Dan Nigeria
da aka turashi koyar da karatu a China.
ranar farko daya Shiga aji sai ya fara da
Kiran sunaye wato Roll-call a turance. sai
yace "Sheng." sai wani dalibi ya mike tsaye
yace "Present Sir." ya Kira na biyu "Chu
Muon." shima ya mike tsaye yace "Present
Sir." Suddenly sai malami yayi Atishewa wato
Sneezing "hatchia" sai wani dalibi dake
Zaune a gefensa ya mike tsaye
yace"Present". sai malami yaja numfashinsa
"hmmm....." duka aji sukace "Absent." sai ya
rude yace "Shaa......."da libai uku suka mike
tsaye sukace "Which of us?" cikin fushi da
rudewa sai yace "what is wrong with you."
kawai sai wani dalibin ya mike tsaye yace
"Sir, I'm not wrong I'm Wong." malami ya
fashe da dariya "hahaha..." sai wata yarinya
ta mike tsaye "Present Sir."..
EmoticonEmoticon