A YI RIGE-RIGEN TABA KAN MAI SHAYI: MU SHA DARIYA

Wani mai suna Iro mai shayi  ne ba ya dawowa gida sai  misalin karfe daya na dare.  Wata rana yana dawowa sai ya ji ana ta gardama a wan...

GASKIYA KO KARYA?: MU SHA DARIYA

Jiya ina kwance da misalin karfe 2:30pm,ina bacci sai na farka. Ina farkawa sai naji hayaniyar mutane a waje sai na fito amma banga kow...

CUTAR MANTUWA: MU SHA DARIYA 2018

Wani marar lafiya ne ya je  asibiti ganin likita, sai ya ce  masa: “Likita, ina fama da cutar mantuwa, komai aka fada mini sai in mance....

INA DANDANA GISHIRI: MU SHA DARIYA

Wani Bazazzage ne ya ba  matarsa kaza domin ta dafa  masa, amma ya ce mata kada ta ci ko kadan. Bayan ta gama dafawa ta sauke, sai ya da...

SAURO DA DANSA: MUSHA DARIYA 2018

Wani sauro ne ya fara koya wa dansa tashi, har ya fara kwarewa. Rannan sai uban ya ce masa: “Ya kamata yau ka tashi kai kadai, domin in...

KU SAKE SHI YA KASHE BANZA: MU SHA DARIYA 2018

Wani Sarki ne matarsa ta bata masa rai, ya fita ya zauna a fada yana huci. Yana nan zaune a fada sai ya ji ana surutai a waje, ya  tamba...

KADA WANNAN AKUYAR TAJI: MU SHA DARIYA 2018

Wata mata ce ta sayi sabon layin waya. To suna zaune da mijinta sai ta shiga dakin girki tana so ta ba mijin mamaki, sai ta kira shi ta ...

NIGERIA SAI A HANKALI: MU SHA DARIYA 2018

Anyi hatsari a wani titi. Mutane 5 suka jikkata, mutane 6 suka mutu. Sai Ministan lafiya yayi alkawarin naira dubu biyar ga duk wan...

KWADO KO MABUDI? MU SHA DARIYA 2018

Wani Bafulatani ne ya je kasuwa wajen da ake sayar da kwadon rufe kofa. Bayan ya yi cinikin kwado daya sai aka miko masa tare da ’yan ma...

BAKANO DA BASAKKWACE: MU SHA DARIYA 2018

A zamanin Sardauna ne aka zo za a dauki masu aiki a BBC, sai aka dauki Basakkwace da Bakano, domin a tantance su. Aka ce a fara da Basak...

YA GANO NI: MU SHA DARIYA 2018

Wani mutun ne da dansa suna cin abinci sai yaron ya ga katon nama a gaban uban, sai ya ce: “Bari na yi wa baba wayo.” Sai ya ce: “Baba  ...

MOTA KO HANNU ? MU SHA DARIYA 2018

Wasu mutane ne su biyu suna fada, daya ya fi dayan karfi. An raba su amma marar karfin ya ki hakura, sai mutane suka ce a rabu da su. Can...

WANI YARO 1.: MU SHA DARIYA 2018

Wani yaro ne kullum da dare sai ya lallava dakin kakarsa ya satar mata kudi a cikin akwati. Idan ta ce wa ya daukar mata kudi sai ya yi ...

MASU HAIHUWA.: MU SHA DARIYA 2018

Wasu mutane ne su uku, suka kai matansa asibiti domin haihuwa, daya ma’aikacin kamfanin 2 Effects ne, daya ma’aikacin kamfanin 3 Crowns,...

GUDUN NI'IMA: MUSHA DARIYA 2018

Wani mutun ne ya ga hadari ya hadu, gari ya yi baki kirin sai ya kama hanyar gida yana ta sauri. Sai suka hadu da wani mutum, ya ce: “Ma...

ABIN MAMAKI BAYA KAREWA!: MU SHA DARIYA 2018

China ta hada wani machine mai kama barayi, da aka kai shi America cikin minti 20 ya kama mutun 30, da aka kai shi England cikin minti 40...

SATAR AKUYAR TSOHUWA: MUSHA DARIYA 2018

Wani 6arawo ne yaje sata gidan wata tsohuwa. Bayan ya yi sa'a ya saci akuyar ya kai kasuwa ya sayar naira dubu shida, sai ya laluba...

CAJIN WAYA! : MU SHA DARIYA 2018

Wata rana wani Bakano ya je bakunta Zariya, yana shiga garin, kawai sai ya ga mutane sai gudu suke yi. To abinka da bako, bai san me yak...

MATSORACIYAR DALIBA: MU SHA DARIYA 2018

Wata rana malamin makarantar boko ya bai wa dalibai jarabawar da za su yi a gida, ya ce kowa ya zana hoton wani abu sai a kawo gobe. Bay...

GORIBAR KANO: MU SHA DARIYA 2018

Wani Bazazzagi ne dan uwansa yana zaune a Kano, sai ya kai masa ziyara. Yana zuwa ya tare shi da farin ciki da fara’a, ya ba shi ruwa ma...

KAJIN AMARCI!: MU SHA DARIYA 2018

Wai wata amarya ce da ta kwana uku da zuwa gidan mijinta, sai ga wani yaro ya yi mata sallama da safe bayan mijinta ya fita daga gidan. ...

DANGOTE NAKE SO: MU SHA DARIYA 2018

Wani Inyamuri ne ya je wajen mai  tafsiri ya ce zai musulunta. Bayan an gama dora masa kalmar shahada, aka tambaye shi ko wane suna yake ...

DAREN AMARCIN SAUDE: MU SHA DARIYA

Wata amarya ce bayan daren amarci da ita da angon ta da sassafe ta samo mai baro ta dauko TV tasa ta dauko RADIO tasa ta dauko DVD playe...

LABARAI MAFI SHAHARA